Friday, 7 June 2019

Gwamnan Zamfara ya gana da shugaba Buhari kan matsalar tsaro

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya gana da shugaban kasa,Muhammadu Buhari akan matsalar tsaron da jihar ke fama da ita a fadar gwamnatin tarayya dake Abuja.
No comments:

Post a Comment