Monday, 10 June 2019

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da ranar Laraba a matsayin ranar hutu dan bikin ranar Dimokradiyya


Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sakawa dokar data mayar da ranar dimokradiyyar Najeriya watan Yuni 12 hannu. Inda kuma gwamnatin tarayyar ta tabbatar da ranar Laraba me zuwa watau Yuni 12 din ranar hutun dan yin bikin sabuwar ranar dimokradiyyar.No comments:

Post a Comment