Thursday, 6 June 2019

Hoton Zahara Buhari na kwanannan

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari kenan a wannan hoton nata data saka a shafinta na Instagram inda ta bayyana cewa tana son rayuwar da babu hayaniya.No comments:

Post a Comment