Sunday, 30 June 2019

Ina nan Raye ban mutu ba>>Shu'aibu Lawal kumurci


Tauraron fina-finan Hausa, Shu'aibu Lawal wanda aka fi sani da Kumurci, ya fito ya karyata labarin mutuwarshi da wasu ke yayatawa. Ya bayyana cewa masu mai fatan mutuwa su yi hakurinidan lokaci yayi zai mutu.


No comments:

Post a Comment