Friday, 14 June 2019

Kalli Ado Gwanja cikin kayatacciyar miotarshi

Tauraron mawakin Mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton nashi da ya dauka cikin kayatcciyar motarshi, ya haskaka.No comments:

Post a Comment