Sunday, 9 June 2019

Kalli dandazon masoyan Adam A. Zango da suka taru a wajan wasan Sallar da yayi a Kano

Wadannan hotunane daga wajan wasan sallar da tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango yayi a Kano, masoyanshi da dama ne suka taru dan kallonshi. Ya gode musu.

No comments:

Post a Comment