Thursday, 6 June 2019

Kalli Free-Kick din da Ronaldo ya ci jiya da ya dauki hankula sosai

Kwallo ta farko da Cristiano Ronaldo ya ciwa kasarshi ta Portugal jiya da Free-kick ta dauki hankula sosai dan kuwa kamar da golan Switzerland yayi inda ya kalleta tana shiga ragarshi babu halin kamata.Kalli bidiyon kwallon a kasa:

No comments:

Post a Comment