Tuesday, 4 June 2019

Kalli hoton wani gurgu masoyin Atiku

Wannan hoton wani gurgune masoyin dan takarar shugaban kasa na jan'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar inda ya manna hoton Atikun a jikin keken guragunsa ya kuma rike katuwar fastar Atiku aka mai hoto.No comments:

Post a Comment