Saturday, 8 June 2019

Kalli hotuna daga wajan daurin auren Mesut Ozil

Wadannan hotunane daga wajan shagalin daurin auren tauraron dan kwallon Arsenal, Mesut Ozil da aka yi Ranar Juma'a. An ganshi da amaryar tashi suna cashewa cikin 'yan uwa da abokan arziki.


No comments:

Post a Comment