Saturday, 29 June 2019

Kalli hotuna daga ziyarar da Kwankwaso ya kai fadar mahaifinshi

CIKIN HOTUNA

Yayin Da Sanata Kwankwaso Ya Ziyarci Fadar Mahaifinsa, Majidadin Kano Alhaji Musa Sale Kwankwaso Domin Gaisuwar Juma'a Da Kuma Neman Tubarraki.No comments:

Post a Comment