Wednesday, 12 June 2019

Kalli kayatattun hotuna daga wajan bikin ranar Dimokradiyya

Wadannan hotunane daga bikin Ranar Dimokradiyya da ya faru yau, Laraba a filin Eagle Square dake babban birnin tarayya, Abuja da ya samu halartar shugaban kasa, Muhammadu Buhari da sauran wasu shuwagabannin kasashen Duniya.No comments:

Post a Comment