Thursday, 13 June 2019

Kalli kayatattun hotunan Maryan Booth tare da Maryam Yahaya da Ali Nuhu

Taurarin fina-finan Hausa, Maryam Booth da Maryam Yahaya da Ali Nuhu da Ahmad Ali Nuhu kenan a wadannan hotunan nasu da suka haskaka, sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment