Thursday, 13 June 2019

Kalli kayatattun hotunan shigar da A'isha Buhari ta yi a ranar Dimokradiyya

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta dauki hankula sosai a jiya, Ranar Dimokradiyya saboda irin shigar da ta yi ta wata bakar riga da aka yi kiyasin tana da tsada sosai.Wadannan karin hotunane daga shigar ta uwargidan shugaban kasa a wajan bikin ranar Dimokradiyyar:
No comments:

Post a Comment