Wednesday, 5 June 2019

Kalli kwalliyar Sallah ta Maryam Booth da dan uwanta, Amude Booth

Taurarin fina-finan Hausa kuma 'yan uwan juna, Maryam da Amude Booth kenan a wadannan hotunan da suka sha kwalliyar Sallah, Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment