Thursday, 6 June 2019

Kalli kwallon da Ronaldo ya bayar da ta dauki hankali

Tauraron dan kwallon kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya bayar da wata kwallo a wasan da suka buga jiya da Switzerland inda kwallon ta dauki hankula sosai. A lokacin da yake bayar da ita be kalli wanda zai baiwa ba kuma taje kafarshi, hakan yasa ta kayatar sosai.Kalli yanda ya bayar da kwallon:

No comments:

Post a Comment