Saturday, 22 June 2019

Kalli rigar da matar mataimakin shugaban kasa ta saka da hannunta

Matar mataimakin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo kenan a wadannan hotunan inda take sanye da rigar saka data saka da hannunta.Ta bayyana cewa saka rigarne da hannunta da zaren da aka yi daga abin Abarba.

Ta kara da cewa wata 3 ta yi tana sakar rigar kamin ta kammala ta.

Ta nuna rigarne a wajen bikin nuna kayan sana'o'in hannu.
No comments:

Post a Comment