Tuesday, 11 June 2019

Kalli wani zazzafan hoton Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan zazzafan hoton nata daya dauki hankulan masoyanta sukata tofa albarkacin bakunansu, ta haskaka abin ba magana, tubarkallah.No comments:

Post a Comment