Tuesday, 4 June 2019

Kalli yanda gwamna da Sarkin Kano suka gaisa a Masallacin Idi

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan a wannan hoton yayin da ya ke gaisawa da Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II a masallacin kofar Mata bayan sallar Idi a yau.


No comments:

Post a Comment