Friday, 7 June 2019

Kalli yanda ma'aikacin BBC, Nasidi Adamu Yahaya yayi bikin Sallah da matarshi

Ma'aikacin BBC, Nasidi Adamu Yahaya kenan a wadannan hotunan inda yake tare da matarshi yayin bikin karamar Sallah, muna musu fatan Alheri da fatan Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment