Thursday, 6 June 2019

Kalli yanda mayakan Boko Haram suka yi sallar Idi

Wadannan hotunan yanda mayakan kungiyar Boko Haram suka yi sallar Idi kenan da Ahmad Salkida ya saki. Ya bayyana cewa sun ajiye mayakansu a bayan dutse yayin sallar.

No comments:

Post a Comment