Wednesday, 12 June 2019

Kalli yanda sabon mataimakin kakakin majalisar dattijai ya gaishe da shugaba Buhari har kasa

Wadannan hotunan yanda sabon zababben kakakin majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawal ya jagoranci mataimakinshi, Ovie Omo Agege zuwa gaishe da shugaban kasa, Muhammadu Buharine a fadarshi bayan nasarar zaben da suka yi inda musamman wannan hoton na sama da aka ga mataimakin kakakin majalisar OmoAgege durkushe har kasa yana gaishe da shugaban kasar.Ga karin hotuna  a kasa:
No comments:

Post a Comment