Friday, 7 June 2019

Kalli yanda Shah Rukh Khan ya gana da masoyanshi ranar Sallah

Shahararren jarumin fina-finan Indiya Shah Rukh Khan lokacin da yake jinjina ga dimbin magoya bayansa wadanda suka zo yi masa gaisuwar sallah a gidansa da ke birnin Mumbai a kasar Indiya ranar Laraba.
BBChausa.

No comments:

Post a Comment