Sunday, 9 June 2019

Kalli yanda sojin Najeriya suka yi bikin Sallah

Jami'an sojin Najeriya kenan a wadannan hotunan da aka nuna yanda suka yi bikin Sallah karama a daji inda suke yaki da 'yan ta'adda, muna fatan Allah ya kai musu dauki.
No comments:

Post a Comment