Thursday, 6 June 2019

Kalli yanda turawan Ingila suka yi rububin daukar hoto da wannan dan Najeriyar

Ma'abocin shafin Twitter, Gimba kakanda ya bayyana cewa ya je Sallar Idi a birnin Landan inda yake zaune yanzu sai ya tsaya kan hanya dan ganin shugaban kasar Amurka, Donald Trump da ya kai ziyara kasar Ingila. Da yake yana sanye da manyan kayane, ya kara da cewa sai kawai ya zama abin kallo inda turawa da yawa suka rika neman daukar hoto dashi.
No comments:

Post a Comment