Monday, 10 June 2019

Kalli yanda Umar M. Shariff ya ga Pogba a Makka


A kwankin bayane rahotanni suka bayyana cewa tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya da ta je aikin Umrah a kasa me tsarki ta hadu da tauraron dan kwallon Manchester United, Paul Pogba inda ta nuna farin cikin ta a fili.

Hoton bidiyon da ya bayyana ya dauki hankula sosai.

A wani lamari me kama da kwaikwayo ko kuma tsokana, abokin aikin Maryam din Umar M. Shariff da Ado Isa Gwanja sun kwaikwayi abinda Maryam din ta yi kamar haka:

No comments:

Post a Comment