Monday, 10 June 2019

Kalli yanda wata yarinya ke addu'a a kabarin mahaifiyarta

Wannan wata yarinyace marainiya dake addu'a a kabarin mahaifiyarta da ta jewa ziyara, muna fatan Allah ya yiwa rayuwarta Albarka, ya kuma kai rahama kabarin mahaifiyartata.No comments:

Post a Comment