Wednesday, 5 June 2019

Kalli yanda 'yan Najeriya ke gasar saka hotunan kwalliyar sallah a shafin Twitter


'Yan Najeriya da dama sun hau shafin Twitter inda suka rika gasar saka hotunan kwalliyar Sallah. Da dama sun dauki hotunane da kayan sallarsu suka rika amfani da taken #Eidmetgala wajan wallafasu kuma lamarin ya dauki hankula sosai dan a jiya da yau sai da ya zama abu na farko da ya fi daukar hankali a shafin na Twitter.

Ga wasu daga cikin hotunan yanda lamarin ya kasance:
No comments:

Post a Comment