Sunday, 2 June 2019

Karanta abinda Mufti Menk yace akan Salah bayan lashe kofin Champions League

Shahararren malamin addinin islama dan kasar Zimbabwe, Mufti Isma'il Menk yayi magana akan tauraron dan kwallon Liverpool Mohamed Salah bayan lashe kofin Champions League da suka yi jiya.Menk ya rubuta a shafinshi na Twitter cewa, Mohamed Salah yanzu zai iya zuwa yin wata sallah, Taraweeh.

No comments:

Post a Comment