Sunday, 23 June 2019

Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da ya ce mata' idan baki yi aure ba nan da shekaru 2 kina ruwa'

Lokaci zuwa lokaci wasu mabiya taurarin fina-finan Hausa a shafukan sada zumunta sukan bijiro musu da maganar yayin da wasu ke bada amsa wasu kuwa basa kula mutum.Bayan saka wasu kayatattun hotunanta a shafinta na Twitter, wani ya cewa tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau 'in kika kara shekara 2 ba kiyu aureba kina ruwa wlh'

Rahamar ta bashi amsar cewa ' gara in shiga inta Iyo'

Lamarin ya dauki hankula sosai.
No comments:

Post a Comment