Saturday, 1 June 2019

Kasafin Kudin 2019: Buhari Zai Kashe Naira Biliyan Daya A tafiye-tafiye: Karanta nawa zai kashe wajen cin abinci da kayan tande-tande

Bayanan kasafin kudin 2019, wanda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sa hannu a farkon makon nan, ya nuna cewa shugaban kasar zai kashe naira biliyan 1.001 a tafiye-tafiyen gida da waje.
Hakanan shima mataimakinshi zai kashs sama da Naira Miliyan 300 waja  tafiye-tafiyen nashi a gida Najeriya da kasashen waje.

Sannan shugaban zai kashe miliyan 25.652 akan abinci da kayan tande-tande.

No comments:

Post a Comment