Saturday, 8 June 2019

Kasar Amurka Ta Karrama Dattijo Musulmi Da Ya Boye Kiristoci A Masallaci Yayin Rikicin Jos

Kasar Amurka ta karraama Dattijon da ya boye kiristoci a masallaci a wani kauye dake jihar Filato a yayin wani rikicin kabilanci a garin Jos.


Rahotanni sun nuna cewa a wancan lokacin fadar shugaban jasa ta gayyace shi bayan ta karrama shi tare da yi masa goma ta arziki.
Rariya.


No comments:

Post a Comment