Friday, 7 June 2019

Katsina bata cancanci zama jiha ba, kamata yayi a hadeta da wata hijar


Wani bawan Allah daya kai ziyara jihar Katsina ya bayyana cewa shi be ga dalilin da ba za'a rushe jihar a hadeta da wata jihar ba dan kuwa ba ta cancanci zama jiha ba. Ya kara da cewa babu wani gidan cin abinci na zamani ko kuma gurin shakatawa.

Yace kamin ya je Katsina yasha zai ga jiha irin Kano, Kaduna ko Legas. Amma abinda ya gani a Katsina, kamata yayi ace karamar hukumace.

Cikin raha ya karasa da cewa, hakanan basu da wayayyun 'yan mata.

No comments:

Post a Comment