Wednesday, 12 June 2019

Kayatattun hotuna daga taron yaki da cin hanci na Africa da shugaba Buhari ya jagoranta

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan inda yake tare da shugaban kasar Rwanda Paul Kagame da shuwagabannin yaki da rashawa na kasashen biyu dadai sauran manyan jami'an gwamnati a wajan taron yaki da rashawa da cin hanci na Afrika da aka bude a Abuja.Kalli karin hotuna a kasa:No comments:

Post a Comment