Wednesday, 12 June 2019

Kayatattun hotunan yanda shugaba Buhari ya shiryawa shuwagabannin kasashe liyafar Dimokradiyya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan kayatattun hotunan yayin liyafar da ya shirya ta shaida ranar Dimokradiyya a daren jiya inda ya hadu da shuwagabannin kasashen Duniya daban-daban da suka halarci shagalin.
No comments:

Post a Comment