Thursday, 6 June 2019

Kunyatawar da Ronaldo yawa dan wasan bayan Switzerland ta dauki hankula

A wasan da kasar Portugal ta buga da Kasar Switzerland a daren jiya, Tauraron dan kwallon Portugal din, Cristiano Ronaldo ya dauki hankali bayan wujijjiga dan wasan baya na Switzerland da yayi.
Kalli yanda lamarin ya faru:

No comments:

Post a Comment