Saturday, 8 June 2019

Matar Gwamnan Gombe ta ciri tutar zama matar gwamna daya tilo dake saka Hijabi a Najeriya

Matar gwamnan jihar Gombe, Hajiya Asama'u Inuwa Yahaya kenan a wadannan hotunan inda take sanye da Hijabi,  koda a ranar da aka rantsar da mijinta da hijabi ta halarci wajan rantsuwar kuma itace kadai matar gwamna daya tilo data ke sanya Hijabi a Najeriya.


No comments:

Post a Comment