Sunday, 9 June 2019

Matar Marigayi Tsohon Gwamna Taraba, Danbaba Suntai Za Ta Yi Aure Bayan Ta Sake Karbar Musulunci

Hauwa Suntai dai an haife ta ne a cikin musuluci amma daga bisani ta koma addinin kirista bayan ta auri tsohon gwamnan na Taraba.Bincike ya nuna cewa dai, Hauwa za ta auri dan uwan matar tsahon shugaban kasa ne, Hajiya Turai 'Yar'Adua, wato Saad Malami, wanda ake yi wa lakabi da San Turaki.

Rariya.


No comments:

Post a Comment