Thursday, 13 June 2019

Modric ya ce ba zai baiwa Hazard lamba 10 ba, ya nemi wata lambar

Wasu rahotanni sun bayyana cewa tauraron dan kwallon Real Madrid kuma me rike da kambun gwarzon dan kwallon Duniya na Ballon d'Or, Luka Modric wanda shine a yanzu ke saka rigar lamba 10 da aka san Hazard da ita ya bayyana cewa ba zai baiwa Hazard din rigar ba, ya nemi wata lambar.Shafin Goal ya ruwaito cewa, Hazard ya bayar da labarin yanda ya tambayi Modric cikin raha ko zai yadda ya bashi lamba 10 da yake goyawa? Sai Modric din yace mai a'a ka nemi wata lambar.


No comments:

Post a Comment