Thursday, 6 June 2019

Nabaraska ya dauki hoto da shugaban Izala

Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa Nabaraska kenan a wannan hoton da ya dauka tare da shugaban kungiyar IZALA, Sheikh Bala Lau. Muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment