Thursday, 6 June 2019

Netherlands ta fitar da Ingila daga gasar Nations Cup na turai

Kasar Netherlands ta fitar da Ingila daga gasar cin kofin kwararrun kasashen turai a wasan kusa dana karshe da suka buga yau, de ligt da Promes ne suka ciwa Netherlands kwallaye sai kwallon da Walker ya ci kansu, Rashford ne ya ciwa Ingila kwallon ta.Yanzu Netherlands zata hadu da  Portugal di kenan a wasan karshe.


No comments:

Post a Comment