Pages

Wednesday 26 June 2019

Osinbajo ya gana da Amina J. Muhammad a Amurka

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan a wadannan hotunan na sama tare da mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya, Amina J. Muhammad a yayin ziyarar da ya kai kasar Amurka.



Amina ta bayyana cewa, sun tattauna da Osinbajo akan ci gaban Najeriya da tsaro a yakin Afrika





No comments:

Post a Comment