Thursday, 6 June 2019

Priyanka Chopra ta taya Musulmai murnar Sallah

Tauraruwar fina-finan kasar Indiya, Priyanka Chopra ta taya musulman Duniya murnar Karamar Sallah. Ta saka sakon taya murnar ne a shafinta na Twitter.Tace ina taya duk masu Sallah murna,  Allah yasa ku hadu da soyayya, farin ciki da zaman Lafiya a Duniya.

No comments:

Post a Comment