Sunday, 30 June 2019

Rahama Sadau da 'yan uwanta sun haskaka a wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata inda take tare da 'yan uwanta, su haskaka muma musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment