Monday, 17 June 2019

Ranar Mahaifi ta Duniya: Kalli Pogba yana karamin yaro tare da mahaifinshi

Wadannan hotunan yanda tauraron dan kwallon kafa, Paul Pogba yayi murnar zagayowar ranar mahaifi ta Duniya kenan, inda ya saka hotonshi shida mahaifinshi, da ya rasu, lokacin yana yaro.Pogban kuma ya dauki hoto da irin abin daukar yarannan dan yayi tsokana.

No comments:

Post a Comment