Saturday, 15 June 2019

Real Madrid ta siyo matashin dan wasa daga Japan

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta bayyana sayen matashin dan kwallon kungiyar FC Tokyo ta kasar Japan, Takefusa Kubo.Madrid ta bayyana sayen dan wasan me shekaru 18 ne a jiya Juma'a inda tace zai buga wasa a kungiyar matasan 'yan wasanta.


No comments:

Post a Comment