Thursday, 13 June 2019

Sabon kakakin majalisar wakilai ya kaiwa Tinubu ziyara

Sabon kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila da tsohon ministan labarai, Lai Mubammad kenan a wadannan hotunan yayin da suka kaiwa jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ziyara har gida.


No comments:

Post a Comment