Friday, 7 June 2019

Sadiq Sani Sadiq da Umar M. Shariff sun jewa Rahama Sadau barka da Sallah

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan yayin da ta amshi bakuncin abokan aikinta, Umar M. Shariff, Sadiq Sani Sadiq da sauransu a gaisuwar sallar da suka je mata.

No comments:

Post a Comment