Wednesday, 19 June 2019

Sanata Kwankwaso da malam Ibrahim Shekaru sun yi haduwar ba zata a filin jirgi

Tsaffin gwamnonin Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Sanata Malam Ibrahim Shekarau wanda shine ya maye kujerar Kwankwaso a majalisar dattijai kenan a wadannan hotunan yayin da suka yi haduwar ba zata a filin sauka da tashin jirage na Abuja.A tare dasu kuma akwai tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido.
No comments:

Post a Comment