Sunday, 9 June 2019

Sani Danja da Yakubu Muhammad sun bude wajan daukar hoto

Taurarin fina-finan Hausa, Sani Musa Danja da Yakubu Muhammad sun bude wajen daukar hoto na musamman. 'Yan uwa da abokan arziki sun je dan taya su murna, muna tayasu murna.

No comments:

Post a Comment