Saturday, 8 June 2019

Sarkin Kano Ya Mayar Da Amsar Tuhumar Da Gwamnatin Kano Ta Aika Masa

Masarautar Kano ta aika da amsar tuhumar da gwamnatin jihar ta aika mata ta hanyar ofishin sakataren gwamnatin Jihar wato Alhaji Usman Alhaji.


Takardar amsar tuhumar ta isa inda ya dace cikin awanni 48 da gwamnatin jihar ta dibarwa masarautar ta aika mata da amsar.

Daga Real Sani Twoeffect Yawuri


No comments:

Post a Comment